Header Ads Widget

An Soke Takarar Pantami- Kotun Gombe

 Da Ɗumi-Ɗuminsa


Kotun Ɗaukaka Ƙara A Jihar Gombe Ta Soke Takarar Malam Isah Ali Pantami


Kotu ta soke tikitin takarar Farfesa Isa Ali Pantami na Gombe a PDP, ta bada umarnin a sake yin zaɓen fidda gwani


Babbar Kotun Tarayya da ke zama a Gombe ta umarci jam’iyyar PDP ta sake gudanar da zaben fidda gwani na takarar gwamnan jihar Gombe.


Mai shari’a Amina Aliyu Mohammed ce ta yanke hukuncin a ranar Alhamis, bayan sauraron ƙarar da Usman Aliyu Garry ya shigar yana ƙalubalantar fitowar Farfesa Isa Ali Pantami a matsayin ɗan takarar jam’iyyar, kamar yadda Jaridar Daily Trust ta ruwaito.


Yanzun dai kallo yakoma sama, domin kuwa Jama'a Suna Zaman Dakon Sabon Sakamakon Zaɓen Fidda Gwanin Ƴan Takarar na Jami'yyar Ta PDP din Na Jihar Da Gombe.


Tun Bayan Ficewar Malam Isah Ali Pantami Dafa Jam'iyyar Mai mulki Yake Shan Kalubalen Takarar Gwamnan Jihar Ta Gwambe, Sakamakon Soyayyar Da yake Samu Daga Mutanen Jihar,

Post a Comment

0 Comments